KO MAI SA YAN MATAN YAZU SUKE AURAN SA'ANIN IYAYEN SU
KO MAI SA YAN MATAN YAZU SUKE AURAN SA'ANIN IYAYEN SU
A cewar wani matashi yace ya rasa dalilin da yasa yan mata suke Auran sa annin iyayensu bayan kuma gamuy samari masu jini a jika wanda suke son Sure sai suje su auro sa annin kakannin su.
Babu shakka Matasa da dama sun nuna damuwarsu ganin yadda yan mata masu kananan shekaru suke Auran iyayen su a shekaru duk da cewa matasan yanzu suna matuƙar bukatar Aure shi yasa suke dagewa wajen neman ilimi na adini dana zamana tare da samun abun ayi domin kaucewa zaman banza .
Ama lamarin na kara basu tsoro musan manan yadda sarakuna manyan malamai da yan siyasa suke Auran yara mata masu kanan nan shekaru wanda a baya ba haka muka taso muka gani ake yi ba a Arewacin Najeriya.
KO MAI YASA YAN MATA SUKE GUDUN SAMARI YANZU?
Comments
Post a Comment