Posts

Showing posts from December, 2021

MASU KWANTAN WAYA SUN KASHE SULAIMAN BALA MUSA

Image
   Inalilahi wa inalilahi rajiun Wasu masu kwacen waya sun kashe  Sulaiman  Bala Musa .  Sulaiman ya kasance yana zama ne a karamar hukumar Jos ta Arewa a Balarabe street (Jos North)  Kafin rasuwar sa yayi karatu a jami'ar Bayero dake Kano, dalibi ne da ya kamala karatun sa a Sahin da ake koyar da Noma inda ya karanci (Animal Science). Ya Kamala Karatun sa ne a shekarar daya gabata 2020 inda yayi hidimar kasa kuma ya kamala wata biyu da suka wuce. Sulaiman ya fito da yama shine wasu wanda suka kai masa farmaki a dai daita sahu a Duwala, hakan yayi sana ɗiyar rasuwa sa.  Mutane da dama suna ta haba wa da kyawawan halinsa na haquri da iya zama da jama'a. Muna rokon Allah ya masa rahama ya gafarta masa ya kyautata makwancin sa. Allah ya mishi sa kaya. JASAWA DAILY NEWS.

KO MAI SA YAN MATAN YAZU SUKE AURAN SA'ANIN IYAYEN SU

Image
KO MAI SA YAN MATAN YAZU SUKE AURAN SA'ANIN IYAYEN SU A cewar wani matashi yace ya rasa dalilin da yasa yan mata suke Auran sa annin iyayensu bayan kuma gamuy samari masu jini a jika wanda suke son Sure sai suje su auro sa annin kakannin su. Babu shakka Matasa da dama sun nuna damuwarsu ganin yadda yan mata masu kananan shekaru suke Auran iyayen su a shekaru duk da cewa matasan yanzu suna matuƙar bukatar Aure shi yasa suke dagewa wajen neman ilimi na adini dana zamana tare da samun abun ayi domin kaucewa zaman banza . Ama lamarin na kara basu tsoro musan manan yadda sarakuna manyan malamai da yan siyasa suke Auran yara mata masu kanan nan shekaru wanda a baya ba haka muka taso muka gani ake yi ba a Arewacin Najeriya. KO MAI YASA YAN MATA SUKE GUDUN SAMARI YANZU?